Shugaban karamar hukumar Lokoja Adamu, ya ba da umarnin dakatar da bikin ranar ‘yan kabilar Nupe na 2024, nadin sarautar Etsu Lakwaja.
Daga Musa Tanimu Nasidi An dakatar da bikin ranar ‘yan kabilar Nupe na shekarar 2024 da kuma nadin sarautar Etsu na Lakwaja da Mista Emmanuel Akami Soko Dauda Shelika ya shirya kabatarwa. Umurnin na kunshe ne a cikin wata takarda mai dauke da sa hannun shugaban karamar hukumar Lakwaja, Kwamared Abdullahi Adamu kuma ya bayyanawa…