
Dandali WhattsApp na karya: Muri Ajaka” burinsa na zama gwamnan jihar Kogi, abin takaici- Inji Injiniya Gegu
Daga Musa Tanimu Nasidi Kwamishinan ma’adanai da albarkatun kasa na jihar Kogi, Injiniya Abubakar Bashir Gegu ya bayyana a matsayin abin takaici ga halin da Alhaji Muritala Ajaka ya yi na zama gwamnan jihar a matsayin abin takaici. Kwamishinan a wata hira da ya yi da manema labarai ya a Lakwaja , bashi yace bayyana…