
Danlibai shida, direban tirela sun mutu A Hatsarin Mota a Kogi
Daga Musa Tanimu Nasidi Daliban Jami’ar Tarayya ta Lakwaja guda shida da wani direba a ranar Litinin da yamma sun rasa rayukansu yayin da wasu motoci kirar gida-gida suka kutsa cikin FUL Bus din da ke dauke da su zuwa makaranta a Felele, Lakwaja. Wani shaida da ya shaida lamarin hatsarin ya faru ne da…