
Yau Anyi Addu’ar Fida’u Ga Babbar Diyar Sheikh Yusuf Abdallah
Daga Wakilinmu Khalifa Justice Nurudeen Yusuf Abdullah, a ranar Talata ya jagoranci sauran malaman addinin musulunci a ciki da wajen jihar Kogi wajen gudanar da addu’ar Fidau ga babbar diyar marigayi Sheikh Yusuf Abdullah, Hajiya Hauwa’u Tanko Nayashi. Marigayi Hajiya Hauwa’u ta rasu ne a safiyar Lahadi bayan ta yi fama da gajeruwar rashin lafiya…