
Maigarin Lakwaja Ya Bawa Ali Abubakar Tanko Ali Sarautar Gargajiya na “SHAMAKIN LAKWAJA”
Daga Musa Tanimu Nasidi Maigarin Lakwaja kuma shugaban majalisar sarakunan karamar hukumar Lakwaja , Alhaji Ibrahim Gambo Kabir Maikarfi 1V, ya baiwa Alhaji Ali Abubakar Tanko Ali, a.k.a Babanbu sarautar SHAMAKIN LAKWAJA“ Sarkin ya bayyana haka ne a cikin wata wasika da kansa ya sanya wa hannu, kuma ya mika wa manema labarai a ranar…