“Ba mu taba tunanin Muritala Ajaka zai yi watsi da mu cikin gaggawa ba,Inji Gimba Lakwaja

Shugaban kungiyar Progressive People’s Movement (PPM)da ke garin Lakwaja, Alhaji Gimba Lakwaja, ya Suke tsohon dan takarar jam’iyyar SDP a zaben gwamnan jihar Kogi a 2023, Alhaji Muritala Ajaka’ inda ya yabi Gwamna Usman Ahmed Ododo da APC saboda tsohon abokinsa ya nuna kyama ga muradin kungiyar PPM da magoya ta bayan zaben gwauna. Hakan…

Read More

‘Yan Majalisar Dokokin Karamar Hukumar Lakwaja Sun kadan Kuri’ar Amincewa Da Shugaban Karamar Hukumar Kwamared Abdullahi Adamu.

Daga Wakilin THEANALYSTNG Shugaban Majalisar, Hon. Muhammad Hauwa Teni a lokacin da take gabatar da wasikar da ke kunshe da kudurin majalisar ta bayyana cewa majalisar ta ga ya zama wajibi bisa la’akari da kyawawan nasarori da salon jagorancin shugaban. Ta bayyana cewa “Majalisar dokokin da ke zama a zamanta na ranar Alhamis 17 ga…

Read More

Natasha-Akpabio Saga: Group calls for suspension of Natasha Akpoti-Uduaghan from Senate Plenary over sexual harassment, Intimidation

A frontline Northern group, Arewa Peoples Assembly (APA), has called for the suspension of Senator Natasha Akpoti-Uduaghan from the Senate plenary over the allegation of sexual harassment she levelled against the President of the Senate, Senator Godswill Akpabio. The group lampooned Akpoti-Uduaghan for what it perceived as her “unrepentant frivolities” and asked the Senate to…

Read More