
Shugaban jam’iyyar APC na kasa, Ganduje ya bukaci ‘yan majalisar Kano da su yi aiki da Gwamna Abba Kabir
Daga Wakilin mu Tsohon gwamnan jihar Kano kuma shugaban jam’iyyar APC na kasa, Abdullahi Umar Ganduje, ya bukaci ‘yan majalisar dokokin Kano da aka zaba a karkashin jam’iyyar APC da su yi aiki da gwamnan jihar, Abba Yusuf. Ya ce, ba tare da la’akari da jam’iyyun siyasa ba, al’ummar Kano sun cancanci dimokuradiyya, wanda dole…