
Eid-Fitr: Maigarin Lakwaja Ya Bukaci Musulmi Da Su Riga Koyarwar Ramadan
Daga Wakilin mu Maigarin Lakwaja, shugaban majalisar sarakunan karamar hukumar Lakwaja, Alhaji Ibrahim Gambo Kabir Maikarfi 1V, ya yi kira ga al’ummar Musulmi da su kiyaye koyarwa da dabi’un da aka sanya a cikin watan Ramadan tare da sanya su cikin rayuwarsu ta yau da kullum domin ci gaban al’umma. Sarkin, ya bayyana haka ne…