
Dan Malikin Lakwaja Ya Yabawa Maigarin Lakwaja Kabir Maikarfi 1V
Daga Musa Tanimu Nasidi Sabon Dan Malikin Lakwaja, Mai Ritaya CIF Sufirtendant Hukumar Kwastam ta Najeriya, Alhaji Muhammad Danladi Abdulsalam, ya yabawa mai martaba Maigarin Lakwaja, Shugaban Masarautar Lakwaja, Alhaji Ibrahim Gambo Kabir Maikarfi 1V, bisa karramawar da aka yi masa da iyalansa. Dan Maliki, ya yi wannan yabon ne a lokacin da yake zantawa…