Kakakin Majalisar Kogi Ya Karbi Tsoffin ‘Yan PDP Zuwa APCDaga Aliyu Musa Nasidi
Kakakin majalisar jihar Kogi, Rt.Hon.Aliyu Umar Yusuf, yau Alhamis ya karbi bakuncin wakilan jam’iyyar PDP da suka sauya sheka sama da 100 daga mazaba D, zuwa APC a dakin taro na kakakin majalisar, Lokoja. A nasa jawabin, Rt.Hon.Yusuf ya tabbatar wa da dukkan jiga-jigan jam’iyyar cewa jam’iyyar za ta gudanar da su tare da yin…