Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Jihar Kogi (KOSIEC) ta yi alƙawarin gudanar da zaɓen gaskiya, mai sahihanci da karɓuwa.
Daga Musa Tanimu Nasidi Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Jihar Kogi (KOSIEC) ta ce za a gudanar da zaben kananan hukumomi na gaskiya, sahihi, kuma karbabbe a jihar Kogi ranar 19 ga Oktoba, 2024. Shugaban kungiyar, Hon. Mamman Nda Eri a ranar Alhamis yayin da yake zantawa da yan majalisar zartarwa na Federated Chapel…