Sanawar Gayyata daurin auren
Iyalan marigayi Abubakar Ola da na Abdulazeez Omuya na fatan gayyatar ku zuwa daurin auren ‘ya’yansu; MALLAM ABUBAKAR OLA YUSUF da masoyin sa, MALLAMA ABDULAZEEZ ONIZE ZAINAB. A cewar sanarwar dake kunshe a cikin shirin, za a fara gudanar da al’amuran da aka tsara a ranar 12 ga Disamba, 2024 kamar haka: RANAR IYAYE, 12…