GASKIYA TA FARA BAYYANA A PILATO

Yau Laraba Mayakan Sojin Nigeria rundina ta 3 ta samu nasaran kawar da ‘yan ta’addæ wadanda suke tare hanya a yankin karamar hukumar Mangu na jihar Pilato su kash£ Musulmai Yayin musayen wuta da ‘yan ta’addân, jaruman Sojojin Nigeria sun aika ‘yan ta’add& uku zuwa garin da ba’a dawowa, sannan aka kwato bindigu da harsashin…

Read More