An kama wani shahararren dan fashin babur Hassan Abdul a Lakwaja
Daga Musa Tanimu Nasidi A jiya ne kungiyar ‘yan banga ta Najeriya ta kama wani matashi dan shekara 25 mai suna Hassan Abdul, a lokacin da yake yunkurin satar babur a kauyen GSM dake Lakwaja. Kwamandan VGN, Mista Hassan Yusuf, yayin da yake gabatar da wanda ake zargin a gaban ‘yan jarida, ya ce binciken…