Matar Abdul Dina,Jumai Ta Rasu
Daga Musa Tanimu Nasidi Allah ya yi wa Hajiya Jumai Abdulsalam, matar Dina rasuwa. Hajiya Jumai Abdul ta rasu ne a ranar Alhamis a Abuja bayan gajeruwar rashin lafiya. Ta rasu tabar mahaifiyarta, Mijinta, da yara biyu. Ta rasu tana da shikaru Hamsin Da Takwas. Za ayi zana’izan ta gobe bayan Sallah juma’a a Abuja….