Gayyatar Adu’a Fidau Ga Marigayi Umar Baba Keke
Daga Amina Musa An shirya Sallar Fidau ta Marigayi Alhaji Umar Sanda Baba Keke, wanda ya rasu ranar Laraba a ranar Asabar 17 ga watan Yuni 2023. A wata sanarwa mai dauke da sa hannun mataimakin Kwanturola Abubakar Umar, kakakin hukumar gyaran fuska ta Najeriya Abuja, ya ce babban limamin Lokoja, Sheikh Muhammadu Aminu Sha’aban…