
Shugaba Tinubu ya dakatar da shugaban EFCC
Daga Musa Aliyu Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, ya amince da dakatar da shi daga ofishin Mista AbdulRasheed Bawa, CON, a matsayinsa na shugaban hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa ta EFCC domin ba da damar gudanar da bincike mai inganci a kan yadda ya aikata a lokacin da yake…