
Juyin Mulki: Tinubu ya gana da Gwamnonin Jihohi 5 na kan iyaka a Arewa
Daga Aliyu Abdulwahid A daren Lahadin da ta gabata ne shugaban kasa Bola Tinubu ya yi wata ganawa da gwamnonin wasu gwamnonin Arewa biyar da ke kan iyaka da Jamhuriyar Nijar a fadar gwamnati da ke Abuja, yayin da ake ci gaba da samun tashin hankali a makwabciyar kasar sakamakon juyin mulkin da sojoji suka…