
Majalisar masu rike da sarautar Gargajiya ta Lakwaja ta gudanar da taron ‘ ta tsara ajandar Majalisar
Daga Musa Tanimu Nasidi Maigarin Lakwaja, Alhaji Ibrahim Gambo Kabir Maikarfi 1V, ya yi kira ga ‘yan majalisar masu rike da sarautar gargajiya ta Lakoja kan bukatar su ba shi goyon baya a kokarinsa na ciyar da masarautar gaba. Ya yi wannan roko ne a yayin taron majalisar masu rike da sarautar gargajiya ta Lokoja…