
Sarkin Fawan Lakwaja Idi, Yayi jimamin Rasuwar Mahaifin Gwamna Ododo
Daga Wakilin Mu. Sarkin Fawan Lakwaja, Alhaji Idi Ibrahim ya yi jimamin rasuwar mahaifin gwamnan jihar Kogi, Alhaji Ahmed Momoh Sani Ododo wanda ya rasu a jiya Litinin a Abuja. A cikin wata sanarwa da ya sanya wa hannu tare da mika wa THEANALYSTMEDIA a Lokoja a ranar Talata, Idi ya bayyana rasuwar Momoh Sani…