
GAYYATA ZUWA GA BIKIN NADI SARAUTA TAFAKIN LAKWAJA, INJINI ABDULSALAM
BY THEANALYSTMEDIA. Iyalan Marigayi Alhaji Abdulsalam Bila na unguwar Madabo Lakwaja, suna gayyatar jama’a zuwa wurin bikin rawani na dansu Alhaji Injiniya,Sagir Abdulsalam Bila, TAFAKIN LAKWAJA (DAUDU),Wanda mai martaba Sarkin Lakwaja ,Alhaji Ibrahim Gambo Kabir Maikarfi 1V, Maigarin lakwaja kuma shugaban majalisar sarakunan karamar hukumar Lakwaja, wanda aka tsara kamar haka: Bikin nadin sarauta :…