
Majalisar Malamai ta Jihar Kogi ta ba wa mabukata 28 tallafin Naira100,000 kowannensu.
Daga Musa Tanimu Nasidi Majalisar Malamai ta Najeriya reshen jihar Kogi, a ranar Lahadin ta raba kudi naira 100,00 kowannensu ga marasa galihu 28 a fadin kananan hukumomi 21 na jihar Kogi. An gudanar da rabon sama da Naira miliyan uku ne a karo na uku na bayar da kyautar zakka da kwamitin sadaka wanda…