
Godiya Ga Mafi kyawun suruka da Na taɓa samu; Hajiya Salamtu Sulaiman (NNA)
Daga Musa Tanimu Nasidi Kamar yadda muke cewa a harshen gida, akwai surukai, akwai kuma surukai. Amma surukata ta kasance daya a cikin miliyan. Ita ce uwa wadda Allah Ta’ala Ya halicce ni kuma ya tsara ta musamman domin cika wasu bukatu na Ubangiji da Ya tsara mini tun kafin a haife ni sama da…