
Gayyatar Maulidin Shekara-shekara
Daga Musa Tanimu Nasidi Dalibai ( Murids )Marigayi Sheikh Tanko Na Sheikh Ibrahim Abdulsalam Na’jirgi (Rahimahullah), suna gayyatar al’ummar musulmi zuwa wajen Maulidin da suke yi na shekara shekara wanda aka tsara kamar haka; Rana: 13th ga Fabrairu, 2025. Wuri: Madabo Quater’s, Lokoja, Kogi state. Lokaci; 9 saqo. Allah cikin rahamarSa marar iyaka ya sanya…