Maigari Lakwaja ya ba da gudummawar magunguna, da ake amfani da su ga PHC guda uku a Lakwaja
Daga Musa Tanimu Nasidi Maigarin Lakwaja, Alhaji Ibrahim Gambo Kabir Maikarfi IV, a ranar Litinin ya ba da gudummawar magunguna da sauran kayan masarufi na miliyoyin naira ga asibitocin kiwon lafiya na matakin farko guda Uku da ke Anguwar Yashi, Anguwan Kura da Kabawa a Lakwaja babban birnin jihar. Wannan karimcin na daga cikin ayyukan…