
Bikin Cikar Shekara Daya: Lakwaja ta samu hadin kai fiye da da a karkashin Maigari,Inji Mayakin Lakwaja
Tashar Labarai A matsayin Maigari na Lokoja, Alhaji Ibrahim Gambo Kabir Maikarfi IV.Shekara daya a kan karagar mulki, Maiyakin Lakwaja Alhaji Aliyu Lawal ya ce Lakwaja ya fi a da a lokacin mulkinsa. Da yake yi wa manema labarai jawabi a ranar Lahadin kan abubuwan da suka faru na bikin cika shekara na Maigarin Lakwaja…