
Isma’il Dan Buran Lakwaja ya rasu @74
Daga Musa Tanimu Nasidi Allah ya yi wa Alhaji Isma’il Abdukareem Dan Buran na Lakwaja rasuwa. Abdukareem ya rasu yana da shekaru 75 a duniya a asibitin kasa Abuja a ranar Laraba 6 ga watan Agusta, 2025 bayan ya sha fama da jinya. Tsohon kwamishinan INEC kuma wani lokaci mai kula da ayyuka a rusasshiyar…