Garkuwa Matasan Lakwaja Umar, Ya Gode Wa Maigari

.
Daga Aliyu Nasidi

Sabon GARKUWAN MATASA NA LOKOJA, Hon. AbdulKareem Umar, ya godewa Maigari na Lokoja, HRH. Alhaji Ibrahim Gambo Kabir Maikarfi IV, bisa wannan karramawar da aka yi masa, inda ya tabbatar masa da cewa ya san cewa Garkuwa Matasa wani muhimmin matsayi ne na masarautu wanda zai girmama shi kamar yadda yake rike da majalisar gargajiya ta Lokoja.
.
Garkuwa ya bayar da wannan tabbacin ne a wata tattaunawa da ya yi da wakilinmu ranar Juma’a a ofishinsa da k

Visited 8 times, 1 visit(s) today
Share Now
See also  Cigarin Lakwaja,Sunusi Ya daukaka Zuwa "SARKIN SUDAN" Lakwaja