
Maigarin Lakwaja ya Kadamar Da raba kayan abinci da ya kai Naira miliyan 75 ga gidaje sama da 3,000 marasa galihu.
•••Ya yabawa Shugaban Isahgidauniyar Isah kutepa Daga Musa Tanimu Nasidi A wani gagarumin aikin jin kai na azumin watan Ramadan na bana, gidauniyar Isah kutepa karkashin jagorancin mai martaba Maigari na Lokoja, Alhaji Ibrahim Gambo Kabir Maikarfi 1V, wanda Maiyaki na Lokoja, Alhaji Ali Lawal ya wakilta a ranar Asabar din da ta gabata, ta…