Gayyatar Maulidin Shekara-shekara

Daga Musa Tanimu Nasidi

Dalibai ( Murids )Marigayi Sheikh Tanko Na Sheikh Ibrahim Abdulsalam Na’jirgi (Rahimahullah), suna gayyatar al’ummar musulmi zuwa wajen Maulidin da suke yi na shekara shekara wanda aka tsara kamar haka;

Rana: 13th ga Fabrairu, 2025.

Wuri: Madabo Quater’s, Lokoja, Kogi state.

Lokaci; 9 saqo.

Allah cikin rahamarSa marar iyaka ya sanya muku albarka yayin da kuke girmama gayyatarmu. Ameen.

Sa hannu: Malam Yaro Madabo.

Visited 9 times, 1 visit(s) today
Share Now
See also  Comrade Adamu Ya Bukaci Hadin Kai, Zaman Lafiya A Yayin Da Kungiyar Matan Lakwaja Ta Yi Maulidi