
‘Yan fashi; Sojoji Sun Kame Fitattun ‘Yan Bindiga, Sun Kwato Makamai A Jihar Filato
Daga Musa Tanimu Nasidi Dakarun runduna ta 3 ta sojojin Najeriya da ‘Operation SAFE HAVEN (OPSH) tare da hadin gwiwar hukumar leken asiri sun cafke wasu fitattun ‘yan bindiga da masu garkuwa da mutane a wani samame da jami’an leken asiri suka gudanar a karamar hukumar Barkin Ladi ta jihar Filato. A cewar wata sanarwar…