Comrade Adamu Ya Bukaci Hadin Kai, Zaman Lafiya A Yayin Da Kungiyar Matan Lakwaja Ta Yi Maulidi
Daga Wakilinmu Yayin da kungiyar matan Lakwaja (Allah Naso) ke gudanar da Maulidi a duk shekara, Shugaban karamar hukumar Lakwaja, Kwamared Abdullahi Adamu ya bukaci musulmi da su yi koyi da Annabi Muhammadu tare da samar da zaman lafiya da hadin kai a tsakanin al’ummarsu da karma hukuma baki daya. Adamu, ya yi wannan kiran…