Tsohon Gwamna Shekarau Ga Ganduje: “Gayyatar Kwankwaso, Abba Zuwa APC Ba Bukatar Ba Ne
Daga Wakilinmu Tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Ibrahim Shekarau ya bayyana gayyatar da shugaban jam’iyyar APC na kasa, Abdullahi Umar Ganduje ya yi wa gwamna Abba Kabir Yusuf na komawa jam’iyyar APC, a matsayin matakin da bai kamata ba. Shekarau wanda ya taba zama gwamnan jihar wa’adi biyu kuma tsohon ministan ilimi ne ya bayyana…