
Kotu Ta Daure Wata Jaruma Watanni Shida Domin Yin Fesa, Ta Taka Kan Sabbin Naira
Daga Wakilin mu Mai shari’a Chukwujekwu Aneke na babbar kotun tarayya da ke zamanta a Ikoyi, Legas, a ranar Alhamis, 1 ga Fabrairu, 2024, ya yanke wa wata ‘yar fim mai suna Oluwadarasimi Omoseyin hukuncin daurin watanni shida a gidan yari bisa laifin fesa tare da taka sabon kudin Naira a wani taron jama’a. Legas….