Ohimegye Igu Koton-Karfe Ya Kai Ziyara Ta’aziyya Ga Iyalan Marigayi Imam Abubakar Umar Gegu

••• Kiran hadin kai Tsakanin Iyalan Marigayi Daga Nasidi Aliyu Ohimegye Igu, Koton-Karfe, HRM Alhaji Saidu Akawu Salihu ya bayyana rasuwar Imam Abubakar Umar Gegu a matsayin rashi ga Masarautar. Ohimegye ya bayyana hakan ne a lokacin da ya kai ziyarar ta’aziyya ga iyalan marigayin a wani bangare na addu’o’in fidau na kwana 3, inda…

Read More

I will Consolidate On the progress made At Lokoja River Port,Says NIWA MD Oyebamiji

The Managing Director of National Inland Waterways Authority (NIWA) has promised to build on the progress already achieved at the Lokoja River Port, Kogi state. The MD disclosed this during a familiarisation tour of NIWA’s facilities in Lokoja. According to the New Managing Director, the importance of Lokoja River Port being in the confluence state…

Read More

Former Vice president Atiku Disassociates Self from Ex-Spokesman, Bwala

by aliyu Abdulwahid Former Vice President Atiku Abubakar has urged the media to stop describing Daniel Bwala, as his former aide. Recall that Bwala served as Atiku’s campaign spokesperson for the 2023 presidential election. But, Atiku has dissociated himself from Bwala, saying he’s no longer his associate. Atiku urged the public to henceforth recognize, introduce,…

Read More

‘Yan Sanda Sun Kama Shahararren Mai Garkuwa Da Mutane A FCT, Sun Kwato Miliyoyin Naira

Daga Aliyu Nasidi Jami’an rundunar ‘yan sandan babban birnin tarayya Abuja sun kama wasu mashahuran masu garkuwa da mutane bakwai a Abuja, inda suka kwato naira miliyan 9 a matsayin kudin fansa. Kwamishinan ‘yan sanda a babban birnin tarayya Abuja, CP Benneth Igweh, yayin da yake gabatar da wadanda ake zargin a rundunar a ranar…

Read More

Ali ya jajantawa Injiniya Gegu bisa rasuwar mahaifinsa

Daga Alfaki Nasidi Shugaban jam’iyyar APC na mazabar Lokoja/Kogi tarayya, Alhaji Sulaiman Baba Ali ya aike da sakon ta’aziyya ga kwamishinan ma’adanai na jihar Kogi Injiniya Abubakar Bashir Gegu bisa rasuwar mahaifinsa Imam Abubakar umar. A cikin sakon ta’aziyya ga Injiniya Bashir, al’ummar Gegu da gwamnati da al’ummar karamar hukumar Kogi ya na kunshe cikin…

Read More