Kakakin majalisar dokokin Kogi ya yi Kira Dagwamnati kan hauhawar farashin kayayyaki a Lakwaja

Aliyu Abdulwahid Kakakin majalisar dokokin jihar Kogi, Rt Hon Aliyu Umar Yusuf a ranar Talata ya bi sahun gwamna Ahmed Usman Ododo domin kaddamar da rabon ‘yan majalisar ga al’ummar jihar. Hakan na kunshe ne ta cikin wata sanarwar manema labarai mai dauke da sa hannun Muhammad Yabagi, babban sakataren yada labarai na kakakin majalisar…

Read More

Mun Gaji Da Bawa Talakawa Haƙuri Don Suna Gab Da Yi Wa Gwamnati Tawaye, Cewar Sarkin Musulmi

Daga Wakilin Mu Mai Alfarma Sarkin Musulmi Alhaji Sa’ad Abubakar na uku ya GargaÉ—i gwamnatin Najeriya ta gaggauta É—aukar matakin sauÆ™aÆ™a wa talakawa rayuwa da fatattakar yunwa, matukar ba haka ba kuma ta kuka da kanta kan matakin da talakawan zasu É—auka a kanta. Da ya ke yiwa manema labarai jawabi a Arewa House da…

Read More

AEDC Ta Bada Dalilin Katse Wutar Lantarki, Ta Bada Uzuri Ga Kwastomomi A Kogi, Abuja, Da Sauransu.

By News Desk Kamfanin Rarraba Wutar Lantarki ta Abuja, (AEDC) ya danganta rashin samar da wutar lantarki ga yankunan da yake amfani da wutar lantarki da karancin wutar lantarki daga na’urar sadarwa ta kasa. Donald Etim, babban jami’in kasuwancin AEDC ne ya bayyana hakan a wata sanarwa da ya fitar a Abuja ranar Juma’a. “Hukumar…

Read More