Kwamared Adamu Ya Lashi takobin magance ‘Yan Bindiga A Karamar Hukumar Lakwaja
Daga Musa Tanimu Nasidi A ranar Alhamis ne shugaban karamar hukumar Lokoja, Kwamred Abdullahi Adamu, ya jaddada aniyarsa na magance matsalar ‘yan fashi da makami a yankin. Shugaban ya bayyana haka ne a lokacin da kwararren mai kula da harkokin yada labarai na Lakwaja, karkashin jagorancin shugaban kungiyar, Mista Mike Abu ya kai masa ziyarar…