Kwaikwayi Tsohon Shugaban Kasa Gowon, Umar Ya Shawarci Yan Siyasa
By ABUBAKAR DANGIWA UMAR Da yake magana kan son kai na ‘yan siyasa, Col Abubakar Dangiwa Umar Rtd, ya bukaci ‘yan siyasa su yi koyi da lamarin Gowon. Tsohon Gwamnan Soja na Jihar Kaduna ya ce: “Don Allah a kwatanta wannan da lamarintsohon shugaban mulkin soja, Janar Yakubu Gowon. An hambarar da mulkinsa na shekaru…