Gwamna Ododo Ya Bukaci Musulmi Da Su Yi Addu’ar Zaman Lafiya da Ci gaban Kogi
Daga Musa Aliyu Nasidi Gwamnan jihar Kogi, Alhaji Ahmed Usman Ododo ya yi kira ga al’ummar musulmin jihar da su yi amfani da watan Ramadan mai zuwa wajen yi wa jihar Kogi addu’ar zaman lafiya da ci gaba. Ododo ya yi wannan kiran ne a wajen bude laccocin watan Ramadan na bana wanda majalisar malamai…