Allah Ya yiwa Iliyasu Waziri rasuwa
Daga Alfaki Muhammad Nasidi Allah ya yi wa Alhaji Illiyasu Waziri, tsohon Manajan Kasuwanci na Gidan Talabijin na Najeriya (NTA) Lakwaja rasuwa. Waziri ya rasu a jiya, Litinin, a cibiyar lafiya ta tarayya dake Lakwaja, bayan ya yi fama da gajeruwar rashin lafiya. Har ya zuwa rasuwarsa, dan majalisar zartarwa ne a majalisar malamai ta…