An gayyaci Gumi domin yi masa tambayoyi kan maganganun da ake yi kan ayyukan ‘yan fashi
•••Bai Fi Karfin Doka ba, Inji Ministan Yada Labarai Gwamnatin tarayya ta ce an gayyaci malamin addinin musuluncin nan na Kaduna, Ahmad Gumi domin amsa tambayoyi kan kalaman da ya yi kan ayyukan ‘yan bindiga a kasar nan. Mohammed Idris, ministan yada labarai da wayar da kan jama’a, ya yi magana a ranar Litinin yayin…