Maigari Ya Gaisa Da Kiristoci A Lokacin Ista, Ya Bukaci Haɗin Kai

Daga Musa Tanimu Nasidi Maigari na Lokoja kuma shugaban karamar hukumar Lokoja, HRH.Alhaji Ibrahim Gambo Kabir Maikarfi 1V, ya taya mabiya addinin kirista murnar zagayowar ranar Ista, inda ya kira wannan lokaci mai kyau ga ’yan’uwanmu Kiristoci da su “sake fatanmu, mu rungumi juna da niyya tare da hadin kai a cikin bambancin ra’ayi”. Sarkin…

Read More

Rashin tsaro: Karamar hukumar Lakwaja ta sanya dokar hana fita a Felele mataki na 1 da 2, Adaba, Bayan NPC, da sauransu.

Daga Wakilinmu Shugaban rikon kwarya na karamar hukumar Lokwaja, Kwamred Abdullahi Adamu ya sanya dokar hana fita a Felele mataki 1&2, Adaba, Back of NPC and ADP, Mawog, Sarkin Noma da Lakwaja Poly Village a Cikin karamar hukumar Lakwaja. A cikin wata sanarwa dauke da sa hannun mai ba shugaban shawara na musamman kan harkokin…

Read More

Insecurity:Lokoja Local Imposes Curfew In Felele Phase 1and 2, Adaba, Back of NPC, among others

By Aliyu Abdulwahid Lokoja Local Government Transition Chairman, Comrade Abdullahi Adamu has declared curfew in Felele phase 1&2, Adaba, Back of NPC and ADP, Mawog, Sarkin Noma and Lokoja Poly Village in Lokoja Local Government area. In a statement signed by the special adviser on security to the chairman,Bala Muhammad said residents are advised to…

Read More

Vandalization of Old Lokoja water Works: Farouk Vows To Bring Perpetrators To Justice

By Alfaki Muhammad Nasidi The Kogi State Commissioner for Water Resources, Engineer Yahaya Muhammed Danladi Farouk, has assured the people of the state that those behind the vandalization of the Old Lokoja Waterworks will not go unpunished. The Commissioner gave the assurances while briefing the press shortly after inspecting the vandalized Old Lokoja Water Works…

Read More

Ana zargin Ma’aikatan KGIRS sun karkatar da kudaden masu biyan haraji zuwa wani asusu na sirri a Kogi

Daga Wakilinmu Ana zargin wani ma’aikacin hukumar tara haraji ta jihar Kogi (KGIRS) mai suna Mohammed Dahiru da karkatar da kudaden shiga da ake bukata na gwamnatin jihar zuwa asusun sa na sirri. An bayyana wannan almundahanar ne a cikin wani shiri na gidan rediyo da Wadata Media and Advocacy Center, (WAMAC) ta dauki nauyi…

Read More