Karamar Hukumar Lakwaja ta rusa maboyar masu laifi
Daga Musa Tanimu Nasidi Shugaban rikon kwarya na karamar hukumar Lokoja, Kwamred Abdullahi Adamu a ranar Talata ya ba da umarnin rusa wasu gidaje a Tsohuwar kasuwar Lakwaja a karamar hukumar Lakwaja, wadanda ake kyautata zaton maboyar ‘yan ta’adda ne da masu safarar kwayoyi. Rushe gidan yana samun goyon bayan HRH, Maigarin Lakwaja kuma shugaban…