Bikin Kirsmeti :Shugaban karamar Hukuman Lakwaja Adamu,yana gaishe da Kiristoci
Daga Wakilin Mu Shugaban zartarwa na karamar hukumar Lakwaja, Comrade Abdullahi Adamu, ya taya mabiya addinin kirista murnar bikin Kirsimeti. A jawabinsa na bikin Kirsimeti wanda mai ba shi shawara na musamman kan harkokin yada labarai, Comrade Illiyasu Zakari ya sanya wa hannu, Adamu ya taya Kiristoci murna, ya kuma gargade su da su rungumi…