Tsohon dan majalisa Abdulkareem Allah De ya rasu yana da shekaru 65

Daga Musa Tanimu Nasidi

Rasuwar tsohon dan majalisa mai wakiltar mazabar Lakwaja 1, Hon. Abdulkarim Allah ya kyauta,ya rasu.

Abdulkarerm ya rasu ne a yau yana da shekaru 65 bayan ya yi fama da rashin lafiya. Za a sanar da shirye-shiryen jana’izar daga baya.

Allah ya gafarta masa dukkan kurakuran sa, ya ba shi janatul-firdaus.

Visited 19 times, 1 visit(s) today
Share Now
See also  Juyin Mulki: Tinubu ya gana da Gwamnonin Jihohi 5 na kan iyaka a Arewa