
GM NIWA, An Binne Darda’u Cikin Hawaye
Daga Musa Tanimu Nasidi An yi jana’izar marigayi NIWA GM, Corporate Affairs, Alarama JIbril Dadau a makabartar Markaz da ke Lakwaja, jihar Kogi cikin hawaye, da bakin ciki da kuma alhili. An yi jana’izar Alarama Jibril wanda ya rasu a safiyar Juma’a kusa da makwace Marigayi Mai shari’a Umar Farouk a gefen masallacin Markaz Juma’a…