
‘Mu yi Koyi da tafarkin gaskiya’ Ola ya bukaci Musulmai a sakon Eid-el-Fitr
Daga Aliyu Musa Nasidi Wanda ya kafa kuma shugaban gidauniyar Abubakar Ola, Alhaji Zakari Abubakar Ola, ya ce ya kamata al’ummar Musulmi a jihar su guji aikata ayyuka da dabi’un da za su “cinye” ladan azumin watan Ramadan. A wata sanarwa da ya aike wa THEANALYST a ranar Laraba a Lakwaja, Inna taya Maigarin Lakwaja,…