
FALLASA!: Mazauna Koton-Karfe Sun Zargi Tsohon Mataimakin Buba Da Yin Hayar Ginin Asibiti Ga Karuwai
Daga Musa Tanimu Nasidi Mazauna garin Koton-Karfe da ke karamar hukumar Kogi sun nuna rashin jin dadinsu kan yadda Shaibu Abdullahi Alkowel, tsohon mai taimaka wa majalisar dokoki ga marigayi Buba Jibril ke kula da babban asibitin Ultra Modern da ke Koto tun bayan rasuwar ubangidansa shekaru shida da suka gabata. Sun yi zargin cewa…