Kamar Jiya, Yau Shikaru Bakwai: BANA SHAKKA, INSHA’ALLAH

Bana shakka, insha Allahu AISHA, za ki kasance cikin matan da Allah zai shigar janatul-firdaus. kamar Yadda mazon Allah (saw)yace Kuma Abu Hurayrah ya ruwaito kamar haka: “Ibn Hibban ya ruwaito daga Abu Huraira ya ce: “Manzon Allah (SAW) ya ce: “Idan mace ta sallace ta salloli biyar (rana), ta azumci watanta (Ramadan). tana kiyaye farjinta kuma tana da’a ga mijinta, sai a ce mata: ‘Ki shiga Aljanna daga wanda kike so daga kofofin Aljannah.’

Ya Allah ka gafartawa Malama Aisha Aliyu, ka daukaka matsayinta a cikin masu shiryuwa. Ka aiko ta a kan hanyar waɗanda suka gabace ta, kuma Ka gafarta mana ita da ita, Ya Ubangijin talikai. Ka fadada kabarinta ka haskaka mata. Ka gafarta mata dukkan kurakuranta, ka ba ta janatul-firdaus Ameen.

Visited 25 times, 1 visit(s) today
Share Now
See also  Amnesty Int’l uncovers 82 cases of torture, extra-judicial killings by SARS operatives