Barnar A Tsohuwar Gidan Ruwan Lakwaja: Injiniya Farouk Ya Yi Alwashi Zai Kama Masu Laifi
Daga Wakilinmu,Alfaki Muhammad Nasidi Kwamishinan albarkatun ruwa na jihar Kogi, Engr. Yahaya MD Farouk, ya bada tabbacin cewa wadanda suka yi barna a Tsohuwar gidan Ruwa na Lakwaja za su fuskanci hukunci Kwamishinan ya bayar da wannan tabbacin ne a lokacin da yake zantawa da manema labarai jim kadan bayan ya duba Tsohuwar Ayyukan Ruwa…